SANARWA
Assalamu Alaikuma yan uwa Musulmi, <<<>>> Sunna Radio na farin cikin sanar da daukacin Alumma Musulmi cewar, ta fara sayar da lokutan tafsirin Azumin watan Ramadan cikin farashi mai rahusa ga masu bukatan daukan nauyi. Yin hakan zai baku daman taimakawa Alumma Musulmi da basu da daman sauraron tafsirin musamman Hausawa mazauna kasashen qetare. taimakawa ta hanyar isar da sakon ALLAH zuwa ga bayin SA babban aikin alheri ne. domin zuba adashe a yau a dauka da mafificin riba gobe Kiyama. ku tuntubi Sunna Radio ta wadan nan hanyoyi ALLAH YA bada ikon 08030632422 <<>> email sunnaradio4@gmail.com <<<>>>Mungode...

Kai tseye

Garabasa... Garabasa.. Garabasa...

Assalamu Alaikuma hukumar gudanarwa na Sunna Radio, na farin cikin sanar da daukacin Alumma Musulmi cewar, ta fara sayar da lokutan tafsirin Azumin watan Ramadan cikin farashi mai rahusa.

Ga masu daukan nauyi. Yin hakan zai baku daman taimakawa Alumma Musulmi da basu da daman sauraron tafseer musamman Hausawa mazauna kasashen qetare. taimakawa ta hanyar isar da sakon ALLAH zuwa ga bayin SA babban aikin alheri ne. domin zuba adashe a yau a dauka da mafificin riba gobe Kiyama, ku tuntubi Sunna Radio ta wadan nan hanyoyi.

08030632422 <<<>>> sunnaradio4@gmail.com