SANARWA
Assalamu Alaikuma yan uwa Musulmi, <<<>>> Sunna Radio na farin cikin sanar da daukacin Alumma Musulmi cewar, ta fara sayar da lokutan tafsirin Azumin watan Ramadan cikin farashi mai rahusa ga masu bukatan daukan nauyi. Yin hakan zai baku daman taimakawa Alumma Musulmi da basu da daman sauraron tafsirin musamman Hausawa mazauna kasashen qetare. taimakawa ta hanyar isar da sakon ALLAH zuwa ga bayin SA babban aikin alheri ne. domin zuba adashe a yau a dauka da mafificin riba gobe Kiyama. ku tuntubi Sunna Radio ta wadan nan hanyoyi ALLAH YA bada ikon 08030632422 <<>> email sunnaradio4@gmail.com <<<>>>Mungode...

Kai tseye

GAMEDA SUNNA RADIO

Sunna Radio, an kirkiro tane domin toshe gibi da ake samu wajen sauraron darrusan Addinin Musuluncin musaman ga Hausa mazauna kasashen Qetare da basu da daman sauraron Tafseer Alqurani Mai Girma, da sauran karatuttuka dake ake gyaran Ibada.

tashar tana watsa tafseer ta internet yayin da ake amfani da Komputa da wayan hannu wajen sauraro, a duk fadin duniya nan ta MALIKI YAUMIDDIN.